Malick ya jajantawa iyalan mutanen aka hallakan tare da yiwa wadanda suka jikkata fatan samun lafiya cikin hanzari sannan ...
An harbi wani likita da ke bakin aiki a daren Talatar da ta gabata, sa’ilin da gungun ‘yan bindiga ya mamaye babban asibitin ...
Kungiyar dillalan Man Fetur ta IPMAN, ta musanta jita-jitar da ake yadawa na karin farashin litar man fetur a Najeriya.
An samu wadanda ake zargin da tsabar kudi dalar Amurka dubu 400 da wani adadi na Gwal, abinda da ya daga hankali, kan irin ...
Fadan ya barke ne a ranar Talata lokacin da sojojin ke dawowa daga birne manoman da aka kashe kwanaki 2 da suka gabata a ...
Ya na bukatar ayi gyara a kundin tsarin mulkin Amurka “domin fayyace cewa babu wani shugaban kasa da ke da kariya daga ...