Muhawara na ci gaba da zafafa game da lokacin da fasahar ƙirƙirarriyar basira ta AI za ta maye gurbin ɗan'adam.