Zaɓen shugaban ƙasa na ranar 12 ga watan Yunin 1993, shi ne na farko a Najeriya bayan juyin mulki na 1983. Zaɓen ya ƙunshi jam'iyyu biyu; Social Democratic Party (SDP) da National Republican ...
Kungiyiyon Premier League sun kashe kusan fam biliyan daya, kuma daf a rufe kasuwar saye da sayen 'yan kwallo a Ingila a bana. Ranar Talata ake sa ran Manchester United za ta kammala daukar Cristiano ...
A yau 17 ga watan Oktoba ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yaki da Talauci a Duniya. Ranar ta bana na zuwa ne a dai dai lokacin da talaucin ke kara yawaita tsakanin al’ummar Duniyar, ...
Yau ne ɗaya ga watan Muharram, shekarar 1445 bayan hijira. Ita ce rana ta farko a kalandar Musulunci. An fara amfani da watannin Musulunci ne bayan hijirar Annabi Muhammad (SAW) daga Makka zuwa Madina ...